iqna

IQNA

karim mansuri
Tehran (IQNA) karatun kur''ani mai tsarki tare da Karim Mansuri fitaccen makarancin kur'ani dan kasar Iran
Lambar Labari: 3485939    Ranar Watsawa : 2021/05/22

Tehran (IQNA) fitaccen makarancin kur’ani dan kasar Iran Karim mansuri ya gabatar da tilawar kur’ani a wurin taron addu’ar kwanaki bakwai da rasuwar Ayatollah Taskhiri.
Lambar Labari: 3485117    Ranar Watsawa : 2020/08/25

Bangaren kasa da kasa, Karim Mansuri fitaccen makarancin kur’ani mai tsarki ya gabatar da karatu a Husainiyar mutanen Lebanon a kasar Ghana.
Lambar Labari: 3483667    Ranar Watsawa : 2019/05/23

A Makokin Rasuwar Sheikh Bamba
Bangaren kasa da kasa, jim kadan bayan sanar da rasuwa babban malamin addini Sheikh Mukhtar Bamba malamin darikar Muridiyya a Senegal an saka karatun kur'ani da sautin Karim Mansuri.
Lambar Labari: 3482288    Ranar Watsawa : 2018/01/11